A cewar jaridar Elites Ng, Fatima Bello ta rasu ne a ranar Juma’a 2 ga watan Oktoba a wani asibitin a Ingila bayan Ta sha da ciwon cancer har Na tsawon shekaru 2.
Fatima diyar kanin Dangote ce, Alhaji Bello Dangote Wanda ya rasu a cikin hadarin jirgin sama Tare da Ibrahim Abacha a 1996.
Bayan rasuwar mahaifinta sai shi ya cigaba da kula da ita har zuwa lokacin data rasu a ranar Juma’a 2, ga watan Oktoba. Abinne ta kamar yadda addinin musulunci ya tanada. Allah ya jikanta da rahama, ameen.
Title :
Yar Dangote Fatima Ta Rasu
Description : A cewar jaridar Elites Ng, Fatima Bello ta rasu ne a ranar Juma’a 2 ga watan Oktoba a wani asibitin a Ingila bayan Ta sha da ciwon cancer ha...
Rating :
5