>>>EGG & MEAT<<<
• Kwai 9 ko 10
• Nama kilo 1
• Albasa 1
• Attaruhu 6
• Mai
• Maggi&Gishiri
• koran tattasai 4
Ki daka namanki da da kika dafa amma mara jijiya,ki jajjaga attaruhu albasa koran tattasai ki hadasu da naman ki cakudasu ki fasa kwai ki kadashi ki juyeshi shima a ciki,zuba magi da gishiri dai dai kima,ki dora mai a wuta idan yayi zafi sai ki soya kamar wainar kwai ko kuma yadda kika gani a hoto (amma me tudu),ana ci da tea ko kunu,"yar uwa idan kin gwada karki manta dani.
Me kaunar ku Asma'u Garba