FRIED RICE
_________
• Shinkafa
• nama
• karas
• hanta
• koran wake
• koran tattasai
• attaruhu
• albasa
• kabej
• mai
• magi&gishiri
• curry
zaki dafa nama da hanta ki yankasu kanana ki yanka kayan lambun suma kanana,ki dora ruwan shinkafa ya tafasa sai ki zubata,idan tayi rabin dahuwa sai ki sauke ki taceta,ki dora manki a wuta ki zuba kayan nan da kika yanka tare da albasa da attaruhu da kika jajjaga,kiyi ta juyawa har suyi laushi,sai ki zuba shinkafa da nama gishiri magi curry
kiyi ta juyawa har tayi warara,kayan lambun zasu fito sosai,idan kina son ruwa zaki iya dan karawa.
Title :
Yadda Ake Yin Fried Rice
Description : FRIED RICE _________ • Shinkafa • nama • karas • hanta • koran wake • koran tattasai • attaruhu • albasa • kabej • mai • magi&am...
Rating :
5