Jaridar Leadership na rahoto wanda a lokacin yakin a kauyukan a iyakar Ser-Jaji a kananin hukumomin Madagali-Gwoza, sojin Najeriya sun ceta mutum guda 36, tsakaninsu akwai mata da yara. Kuma sojin sun karbo shanu da tumaki 155 daga yan ta’addan Boko Haram.
Wani dan gari da labaran sojojin sun bayyana wanda sun kama babban makamai a lokacin yakin.
Inda dan banga, Bukar Jimeta yayi magana kan nasarar yakin, ya bayyana wanda sojojin sunji rahoto wadanda yan ta’addan Boko Haram zasu kai babban hare-haren a kauyukan.
Jimeta yace: “Mun yi nasara da kashe yan kungiyar Boko Haram sama da 150. Mun karbo bindogigi AK 47 guda 4, karamin bam guda 7, makamai da babban bindigogi 15. Kuma mun ceta mutane 36. Acikinsu akwai mata da yara.”
Shugaban dayansu, Young Morris kuma ya tabbatar yakin. Yace babban nasarar ne. Ya jadada wanda dayansun sun shirya da su goya bayan sojojin Najeriya da karshen yan ta’addan Boko Haram.
Morris yace: “Yakin, nasarar ne. Domin an ceta mata da yara guda 36. An karbo makamai kamar bindigogi AK 47, babban bindigogi, shanu da tumaki guda 155. Dukka suna tashar soja a Madagali.”
Jami’i mai hudda da jama’a na Joint Task Force (JTF), Olabisi Kolawole ya tabbatar haka. Yace, JTF suka shiga garin bayan sunji rahoto wanda sauran mutane wadanda ake zargin yan ta’addan Boko Haram suna boyewa can.
Title :
Sojin Najeriya Sun Kashe Yan Ta'addan Boko Haram 150
Description : Jaridar Leadership na rahoto wanda a lokacin yakin a kauyukan a iyakar Ser-Jaji a kananin hukumomin Madagali-Gwoza, sojin Najeriya sun ceta ...
Rating :
5