Wata kungiyar na manyan manyan shugabannin Inyamirai mai suna Igbo Leaders of Thought tace wanda Shugaba Muhammadu Buhari yake yi karfin shi dukka da yaki da cin hanci da rashawa. Akan wannan ya manta da gyra sauran abubuwa masu amfani. Kungiyar din, tana da dattijai da yawa.
Farfesa Ben Nwabuwze shine ya kai ganawan kungiyar a jihar Enugu. A ganawan, sun tattauna iri-irin magana kan kasar Najeriya.
Jaridar The Punch ta ruwaito wanda Nwabueze yayi magana na kungiyar. Yace wanda yaki da cin hanci da rashawa, bashi ne abun na farkon Najeriya ba kamar yadda jahilci da talauci da sauran abubuwa, wadanda suna da amfani.
Nwabueze yace:
“Kowa yana da tunanin wanda abun muke son, shine yaki da cin hanci da rashawa. Toh! Yana da amfani. Amma bashi ne matsalan mu na farko.
“Akwai sauran abubuwan wanda suna da amfani yafi cin hanci da rashawa. Muna da tambaya kan jahilci, tambaya kan talauci, tambaya kan rashin tsaro.
“Kamar yadda yaki da cin hanci da rashawa yana da amfani, muna da ra’ayi wanda akwai sauran abubuwa sun yafi cin hanci da rashawa. Wani abun shine mun kira, tambayan kasan.”
Sannan kuma yace:
“Tambayan kasa shine matsalan da canji Najeriya zuwa kasa. Najeriya ba kasa bane. Jihar ne. Mun duk muna cikin jihar. Amma muna ruda kanmu kullum da tunanin da su yi kala hoto wanda muna kasa. Amma ba muke ba.
Title :
Shugabannin Inyamirai Sun Gargadi Buhari
Description : Wata kungiyar na manyan manyan shugabannin Inyamirai mai suna Igbo Leaders of Thought tace wanda Shugaba Muhammadu Buhari yake yi karfin shi...
Rating :
5