Rahotanni sun nuna cewa sai nan da watanni ukku za’a fiddo sunayen sauran ministocin Buhari. Jaridar The Telegraph ta ruwaito cewa wannan nada nasaba ne da cewa wasu da yawa daga cikin manyan Jam’iyyar APC basu ji dadin nadin da Buhari yayi ba.
Jaridar The Telegraph ta ruwaito cewa wannan nada nasaba ne da cewa wasu dayawa daga cikin manyan Jam’iyyar APC basu ji dadin nadin da Buhari yayi ba.
Wani dan Jam’iyyar wanda baya so a bayyana sunan shi yace: “Da Alan Janar naso ta mallake jam’iyyar APC. Shugaban kasa na shirin haduwa da shuwagabannin Jam’iyyar nan bada dadewa ba. Yana so a bashi lokaci me domin yaga ko wadannan daya tura sunayen su zasu wuce.”
Majiyar tace: “A gaskiya bamu ji dadin wannan abun daya faru ba. Da alama wasu mutane kadan na kokarin amshe mana jam’iyya. Shugabannin Jam’iyya sun kashe kudaden su sosai. Idan ba abu a sannu ba Jam’iyyar zata iya mutuwa kamar yadda PDP tayi.
“Shugaban Kasa yace zaya hadu damu domin mu tattauna, da alama wasu jihohi sai sun dauki lokaci sosai kafin su samu minista ke nan.”
Title :
Sai Nan Da Wata 3 Za’a Fiddo Sunayen Sauran
Description : Rahotanni sun nuna cewa sai nan da watanni ukku za’a fiddo sunayen sauran ministocin Buhari. Jaridar The Telegraph ta ruwaito cewa wannan na...
Rating :
5