Yara kanana 2 ne suka mutu yayinda aka jikkata wasu da dama sakamakon hari ta sama da jiragen yakin Rasha suka kai a gundumar Anadan da ke arewacin Aleppo.
Amma ma'aikatar tsaro ta Rasha ta sanar da cewa, ta kaiwa kungiyar ta'adda ta Daesh hari ne a gurare 12.
Sanarwar ta ce, jiragen sun tashi sau 20 tare da kai hari a wurare 12 da suka hada da garuruwan Sham, Aleppo, Lazkiye, Idlib da Deyruz'zur.
Title :
Rasha ta kashe yara kanana biyu a Siriya
Description : Yara kanana 2 ne suka mutu yayinda aka jikkata wasu da dama sakamakon hari ta sama da jiragen yakin Rasha suka kai a gundumar Anadan da ke a...
Rating :
5