1. Tafarko
Mijin tane yadawo gida sai ya same ta tana kuka tare da hotan tsohon mijinta sai ya tambaye ta
meke faruwa ne sai tace masa ai ta tuna da soyayyar sune kawai abun yake bata takaici
2. Tabiyu
Ita kuma mijin ta ne ya dawo gida sai tace masa yauwa maigida sai yace yaya akayi sai tace
dama tsohon mijin tane bashi da lafiya shine ta ke so ta je ta masa jinya
3. Ta,uku
Mijin tane ya dinka rigar sallar sa sai ya bata akan ta ajiye masa sai ran salla da safe bayan yayi wanka sai ya tambayeta sai tace ai ta ga
rigar tafi dacewa da Tsohon mijin ta ne kawai shi yasa ta kai masa
gida.
Wacce tafi rainin hankali
Related Posts: Mu Sha Dariya