Everton ta yi rashin nasara a hannun Manchester United
da ci 3-0 a wasan Premier gasar mako na tara da suka yi
a Goodison Park.
United ta ci kwallaye biyu ta hannun Schneiderlin da
kuma Herrera kafin aje hutun rabin lokaci.
Bayan da aka dawo daga hutu ne tsohon dan wasan
Wayne Rooney ya ta uku a minti na 62.
Da wannan sakamakon United ta hada maki 19, ita kuwa
Everton tana nan da makinta 13 a gasar ta Premier.