Wata Yarinya me suna Nnena yar shekara takwas wanda wani mutum me suna Larry da ke Oparo Street a garrin Fagba a jihar Legos, ya wa ita Nnena fyaden har sau biyu. shi Larry dai yana rike a wajen ya tsanda wanda ake tuku masa da laifin yin fyaden wa Nnena.
A cewar Nnena. Shi larry ya aiketa ne ta siyo masa sigari, Tom Tom da kuma pure water.bayan ta siyo sai ta kai masa gidan sa a lokacin ne sai mata fyaden sana kuma yace mata har indan tafa da ma wani abinda yayi tooh zai kasheta..ita dayake ta tsoron mutuwa shine tayi shuru..ita Maman Nnena ta kama larry a lokacin da ya ke kan mata fyade akaro na biyu. Matasa anguwa ne suka mika Larry wa yan Tsanda..Ita Nnena tafadawa yan jaridu ceewa babban burinta shine a yanke wa larry hukunci kisa