Matasan da suke hawa facebook domin yin chatting da 'Yan mata sai kuyi hankali. Domin ayau din nan wani Aljani ya bayyana ajikin Wata Baiwar Allah, Kuma ya tabbatar min da cewar yana hawa Facebook yana chatting da samari.
Yace min ya bude Profile dinsa ne da sunan Mace. Kuma ya dade yana yaudarar samari yana jansu zuwa ga hallaka ta hanyar yi. chatting anan facebook.
Harma yakan gayyaci wasu daga cikinsu (Musamman masu sha'awar yin Zina) idan suka je address din da ya gaya musu, shikenan sai yayi blocking dinsu ba zasu sake ganinsa ba. daga nan komai zai iya faruwa.
Don Allah samari aji tsoron Allah. Kar kaje garin neman soyayya ka sayo ma kanka Hallaka!!!
WANNAN GARGADIN YAZO MUKU NE DAGA ZAUREN FIQHU.