1. Wannan ma zai wuce. Ko da yake za ka ji kamar duniyar da ka sani da ta ƙare, ba haka ba ne. za ka samu mafitar wannan alamarin. Ka nema wani littafin karatu da kake shaawa ko wani abu da kake son ci ko sha kamar Icecream. Koda zai kawo maka sauki, To ka samu wani abu kayi da zai karfafa ka.
2. Ke Sarauniya ce. kada ki Taɓa mantawa da hakan.
3. Kada ka taba rena darajar ka. Kada ka bar mutumin da bai iya daraja ka rage abin da ko yadda za ka yi tunani game da kanka. saboda yana da wuya idan ka rena kanka ka dawo da martabarka wajen mutun.
4. Ka damu a kanka da ci gaban ka kawai, Kada ka damu da abunda tsohon abokin soyayyar ka keyi kamar posting hoto a facebook ko instagram ko wani rubutu saboda koda kuke tare yanani, kada ka bari ya dame ka.
5. Kar ka bata lokaci wajen ci gaba da rayuwar ka saboda idan ka tsaya bata lokaci wajen tunanin abunda ya hada ku. gaskiayar magana shine daman baku dace ba.
Muna bada shawara:
6. Yi amfani da breakup a matsayin karin ilimi. Duk wanda ka nema zaka samu wani wani muhimmin darasi game da kanka da kuma wanda ka ke so ka kasance tare da shi. Saboda haka, ko da dangantakar taku bata daure ba, kayi iya kokarin ka kaga cewa ka kara ilimi akai.
6. Ka ba sa so ka kasance tare da wani wanda baya so ya kasance tare da kai ta wata hanya. Idan shi ko ita ba shi/ta iya hada kai da kai ku ci gaba da guda nar da rayuwar ku toh ba anfanin ku ci gaba.
7. Aika wa tsohon sauyari ko budurwa sako (message) baida da anfani.zaka sa kakan cikin damuwa na jiran reply kuma wannan abun zai iya karo damuwa kawai saboda ba dole bane ya maida maka da reply ba ko kuma irin wanda kake so.
8. Komai rayuwar nan yana faruwa da wani dalili. don ka rabu da tsohon masoyiyar ka ko masoyinki wannan ba yana nufin duniya tazo karshe, wannan zai iya zama mafi alheri.
9. Wani zai maka abu daidai da wanda ka cancanta, saboda haka idan ka hadu da irin wannan mutun ka tambayi kanka me yasa ka rabu da tsohon masoyiyarka ko masoyinka.
Title :
Hanyoyin Mantawa Da Tsohon Masoyi
Description : 1. Wannan ma zai wuce. Ko da yake za ka ji kamar duniyar da ka sani da ta ƙare, ba haka ba ne. za ka samu mafitar wannan alamarin. Ka nema w...
Rating :
5