A can gun rawa kuwa su reesah an dage anata casu kamar ance daga
kanki teema tae karo da idan sadat wanda mamaki da takaeci ya hanashy
cewa komae wani irin tsalle ta buga ta tawo da gudu ta qanqame shy tana
daria bro wat a surprise visit??? Ya tureta gefe yana yatsina fuska ni
ki qyaleni karki kayar dani.... Haba bro nawa nake? Ya dan kalleta yae
shuru kamar me naxarin wani abu sae ya kaudakae yace qatua dake kina
tiqar rawa wlh kin ban kunya sae a sannam seema ma taxo da gudu tana
sannu da xua ya sadat yace yawwa beyonce ta sunkuyar dakae cikin jin
kunya sukaje suka kira reesah taxo suka gaesa sama sama saboda kwata
kwata basa shiri
An gama party around 11pm koa ya watse aka nufi
gidansu fawwax harda ya sadat nan aka baje anata hirar yaushe gamo ita
kua reesah dama bacci takeji ga gajiar rawa so daki direct kawae ta wuce
ta baje a gado sae bacci..
Da safe kowa an hadu a dining dan yin
b/fast banda reesa wadda har yanxu bata fito ba....gida ya cika da
cousins ensu sumayya ce kawae take exam bata xo ba! Su faruq da ya sadat
dasu salim da salima da teema da seema dae duka an hadu ana break sae
can seema tace maama har ynx reesa bata tashy bane? Sae anan suka farga
da ita da sauri ya sadat ya kalle seema wacece reesah? Suka saki daria
teema tace ya sadat yau reesan kake cewa baka santa ba??? Ko dae santi
ne??? Wani kallan raenin wayo ya bita dashy ae kua ba shiri ta kama
kanta sae ya fawwax yace kae bro fareesa fa...wat??? Farisan ce reesah
kamar wata tabarma??? Aah ka manta bishiya faruq ya fada yana kallansa!
Maama da Abba dae daria ce tasu sae abba yace to idn reesa tabarma ce
teema da seema fa? Ya tsaya kawae yana kallansu da mamakin irn wannan
haukan na yaran koa ta canja suna nan fa teema ta ce haba yaa sadat its
too common a dinga kiranmu haka very local wae farisa, haseema keeee!
Bakida hankali wat dd u mean waye sa'anki anan? Ki kiyayeni wlh mu xaki
mayar en iska kuna qanananku sae isa wae ku big gurls ko? Kuma
wlh..........maganar shy ne ta tsaya lokacin da yaga reesah ta fito da
earpiece ta toshe kunninta dashy da rigarta armless iya gwiwa da legings
blck nd pink idnta a rufe tana gyada kae bae qara cika da mamaki ba
saeda ta ja kujera ta xauna tana yatsina. Abba ne yace baby kin tashy???
Eh morning mom nd dad! Sis ya kuka tashy??? Bro ya kake? Ta kalli ya
sadat hi bro..... Abba ina break dina? Ta fada kamar xatae kuka...cikin
rawar jiki abba yace baby gashynan kan dani.. Nifa plantain nakeso
bansan chips ok daughter bari na hado mk maama ta tashy ta tafi kicin
shkuwa ya sadat tsayawa yae yana kallansu kamar wani sakarae dan kama
suke mar da cartoons wae yarinya qarama ta dnga juya su??? Ita kua ko
kallansa batae ba ta rufe idanta ta ci gaba da jin waqarta
Mama ta
dao da plaintain da egg ta ajie mata ita kua ta xauna ta cika cikinta
sannan suka nufi garden shy kua ya sadat daki ya nufa ciki da qara
tsanar yarinyar da danasanin dawowa 9ja da yayi.... Ya fawwax ne ya shgo
ya dafa shy bro qlw kake? Mtsw inafa?? Wlh kun ban kunya fawwax.... Ta
me fa??? Wae ace wannan yarinyar me kama da aljanu ita take leading enku
a gidannan? Wacce fa???? Farisa mana!!! Ooops lallae sadat qanwar
tawace mae kama da aljanu? Eh ita.,duk kun lalatata! Fawwax wlh da a 9ja
nake saena gyara mata xama! Wae kae ina ruwanka ne? Shes too smal 4 ol
dis we cherish ha alot,shes lovly nd cute kuma ae ita ce awta fa
Mtsw lemme tek a showa xan shiga gari ok no probs nima xan fita office
dad ya aekeni..... Ohk safe journey .... Su kua 3stars anata wasa a bkn
swimmg pool sae reema taji text ya shigo wayanta b kowa bane illa wata
frnd en ya fawwax wae ta kira wayansa switcd off so plx ta kaemae its
urgent! Da gudu ta nufi side en ita tama manta da wani ya sadat ta banka
qofa ta shiga tana kiran bro!!!! Keh!!! Tsawa ya daka mata tae turus
tana kallansa da towel ya daura da gani ma daga wanka ya fito shikuwa
rasa me xae mata yae can dae yace wae ke a garin mahaukata kika girma
ne? Sae kace goyon gwauro? Ki dnga shgoa ba ko sallama???? Mara mutunci
kawae wlh in kikae wasa saena lotsa ki kan nabar gidannan da shegiar
muryarta ta aljanu.... Itadae hawaye take kuma ta kasa fita daga dakin
sae sannan yaga hawaye a idonta...aw kuka kike? Ya matso daf da ita
saboda nae miki magana ko? Na dakeki ne? Ta girgixa kae. Oh sbd ke ba a
mk fada ko? Tace eh ni banaso a dinga min ihu ae kua ta tunxura shy
baesan sanda ya dauketa da mari ba ni xaki mayar dan iska? Ni nake
ihun????? A guje ta fice tae daaki tana ihu wayyo maama wayyo abba xae
kasheni na shiga uku ya kwada min sanda ya cire min kumatu abba xo ka
ganni