Sadat dan qwalisa wanda ya hadu iya hadua ga kyau ga kudi ga aji kowa
yae recognizing ensa as best overall student yana da ilimi sae jan aji
da miskilanci yana last yr dinsa a university duk ya qagu ya dawo gida
wajen iyayensa da qannensa da en uwansa en mata sun masa caa amma shy ko
ajiknsa sbd ba wannan ne damuarsa ba karatunsa kawae yasa a gaba
tsakaninsa da fawwax 1yr ne......Alh mansur ya auri haj fati wadda suka
xuba soyayya kafin awren sun jima vasu samu haehuwa ba saeda sukae
shekara 4 sannan ta samu cikin fawwax ansha shagalin murnan samun cikin
dan har walima sukae na samun cikin bayan haehuwar fawwaz nan kowa ya
daura masa san duniya musamman granny wadda take murnan samun jikanta na
farko dukda ba dadewa aka haefi sadat ma sae suka tashy kamar sa'anni
saeda akaa haefi sumayya da faruk wanda 3yrs ne intervals ensu saeda
suka kwashe shekara 10 sannan aka haefi jar flower yarinya mae kyau da
diri wato fareesah sannan 2 months tsakani aka haefi teema da seema
wadda ta kasance babbar 'yar karima kasancewar ba ae mata awran wuri ba
tanda yara 3 seema saar su teemah sae salim da salima en biyu ne ansha
shagali sosae wajen haehuwar yaran reesah da seema da teema sun kasance
kyawawan en mata ajin farko(kaman bintu) kowa na sha awarsu gasu da
ilimin addini da modern knowledge idan anyi hutu duk tarua suke a wajen
granny anan suke hutu dey live a wndrful nd examplary life
an hadawa
fawwax party na murnar kammala masters ensa nan fa aka tashy hankalin
naira dan komae odarsu akae daga dubae har kayanda xasu saka musamman
fareesah wadda duk ta xuba buri a kan wannan partyn aka hau raba iv card
partyn na manya ne dan duk wasu yayan masu shy an gaeyacesu tasaka
doguwar rigarta yellow har qasa da kwalliar red a jiki sae rolling
endatae da red veil takalmanta da jakarta red color ta manna baqin glass
ta sauko qasa tana xuba qamshy nan sukae karo da fawwax shykm xae hau
saman wow lil sis wannan wankan fa???? Ta kalli kanta tae murmushy ta
kalleshy cweet bro ya ka gni? Kin sha kyau yarinya ae saeki hada cinema a
gurin tae daria ta cire glass din bro kenan ni kaena nasan na hadu gsky
kam wankan nan ae jarin wani ne dolene nae maki pics ya dauko cameran
sa ya fara daukarta hoto.
kae kae kae ba qarya duka suka juya
suna kallan me magana ba koa bace maama ce ta tawo tana tafa hannu reesa
sae kace ke aka hadawa partyn? Wannan kwalliya haka kamar xakije gasar
kyau? Kae momma xaki fara ko? Bro ci gaba damin pics en kaji muyi sauri
karmu makara... Oh My God ni bansan wani irin aljanin hotone akanki ba
reesah ko kyau baki ba.... Ah haba dan baqin hali ki kalli er tawa one
in town kice batae kyau ba? Abba ya fada yana qarasowa inda suke.yesss
dad fada mata dan samun irina sae an tona.... Yaban kae......... Aw bro
harda kae? Kunga ku qyalemin babyna kinyi kyau kinji ae yaban kae ilimi
ne yanxu kuka sani ko in taje ta samo mana dan saurayi dan qwalisa? Abba
ya fada yana kallan yar tasa aiko nan ta turo baki ta fita da gudu tana
qun quni ni Abba bana son wannan issue en kuma na tafi bro in ka gama
ina jiranka a waje gaba dayansu suka kwashe da daria da mamakin halin
fareesa da batasan maganar aure ko kadan
.....
An cika a wajen
party ana ta ciye ciye da shaye shaye inda en uwa kowa da kowa suka
hallara dayake weekend ne anci kwallia most especially 3 stars wato
seema reesah da teema sae kuma uban gayya kowa idansu na kansu ana cikin
rawa sadat ya kira fawwaz yace ya fito wajen hall en nan fa ya fito
kamar a mafarki yaga sadat a tsaye jikin mota yn murmushy suka rungume
juna suna jin dadin haduarsu bro am i dreaming? Nop dudu its real ya
qara kallansa i can't bleave dix how coms kaxo nan? Jux wanna mek u
happy dad ne jia yake fada min to daman munyi hutu na 1wk sihne nay
surprising dinnku wow lets go in, no i cant plx its too crowded kaefa
dan iska ne duk ba yan uwane ba a ciki sumy ce kawae bata xo ba a
gunnan yaja hannunsa suka shiga..
Ananne xa'afara AIKIN kudai ku bi yo ni..!