Daga Abu Hurairah R.A yace, Manzon Allah SAW yace :
Wanda yayi wanka
sa'an nan yazo Juma'a, sai ya sallaci abinda aka kaddara masa (na daga
nafiloli) sa'an nan yayi shiru har liman ya gama Khudubarsa, sa'an nan
yayi sallah tare dashi. To an gafarta masa abinda yake tsakanin wannan
Juma'ar da wata Juma'ar; dama dadin kwana uku
Muslim ya fitar dashi
.
.
Bn Umar da Abu Huraira sun rawaito cewa sunji Annabi SAW yana cewa yayinda yake kan itacen mambarinsa:
Lallai mutane su hanu daga kin halartarsu sallar Juma'a ko kuma Allah
yayi toshiya a bisa zukatansu, sa'an nan su kasance cikin Gafalallu"
Muslim shima ya fitar dashi
Allah kasa mu cika da Imani Allah ka hadamu da falalar wannan rana ta Juma'a
JUMA@ KAR33M...