Kyaftin din tawagar Super Eagles ta Nigeria, Vincent
Enyeama ya sanar da yin ritaya daga buga wa kasarsa
kwallo bayan da kocinsa Sunday Oliseh ya cire shi daga
mukamin kyaftin.
Title :
Enyeama ya yi ritaya daga bugawa Nigeria
Description : Kyaftin din tawagar Super Eagles ta Nigeria, Vincent Enyeama ya sanar da yin ritaya daga buga wa kasarsa kwallo bayan da kocinsa Sunday Ol...
Rating :
5