CSKA Moscow ta tashi wasa da Manchester United
kunnen doki 1-1 a karawar da suka yi a gasar cin kofin
zakarun Turai a ranar Laraba.
CSKA ce ta fara zura kwallo a ragar United ta hannun
Seydou Doumbia a minti na 15 da fara tamaula.
United din ta farke kwallo ta hannun Anthony Martial
saura minti 25 a tashi daga fafatawar.
Da wannan sakamakon United ta koma mataki na biyu a
kan teburi a rukuni na biyu, bayan da Wolsburg ta ci PSV
2-0.
Title :
CSKA da Manchester United sun buga 1-1
Description : CSKA Moscow ta tashi wasa da Manchester United kunnen doki 1-1 a karawar da suka yi a gasar cin kofin zakarun Turai a ranar Laraba. CSKA ...
Rating :
5