Innalillahi wainna ilaihir rajiun, mun samu labarin rasuwar Chiroman Zazzau,
Alhaji Abdullahi Nuhu Bamalli (Baban Ingila) a daren jiya Lahadi, Majiya daga fadar mai martaba Sarakin Zazzau ta shaida mana cewa margayin ya rasu ne bayan yayi fama da
rashin lafiya kuma za’a yi jana’izar sa a yau Litinin a fadar mai martaba Sarki Alhaji Shehu Idris. Kafin rasuwarsa marigayi Abdullahi Nuhu na daga cikin na kusa kusan da mai
martaba Saraki.
Allah Yajikan shi Da Rahama
Ameen.