Amirka ta fara aika sojoji zuwa kasar Kamaru a wani bangare na yaki da kungiyar ta'adda ta Boko Haram.
A karon farko Amirka za ta aika sojoji 300 zuwa kasar ta Kamaru.
Amirka ta ce, tuni sojoji 90 suka isa kasar ta Kamaru.
Fadar White House ta ce, sojojin nata za su yi aikin bincike tare da tattara bayanai game da sansanoni da makaman 'yan Boko Haram, kuma za su yi shawagi da jirage da nufin tattara bayanai.
A wasikar da Obama ya aikawa majalisar dokoki ya nuna muhimmancin da ke akwai na yaki da Boko Haram
source trt
Title :
Boko Haram: Amirka ta fara aika sojoji zuwa Kamaru
Description : Amirka ta fara aika sojoji zuwa kasar Kamaru a wani bangare na yaki da kungiyar ta'adda ta Boko Haram. A karon farko Amirka za ta aika ...
Rating :
5