Miya kawoki gurina?? Kinzo ki qarasaninie? Ki sani kin cuci rayuwata
hulwa! Yana magana da gyar muryarsa na rawa,har ya Kasa magana haka ya
saki kuka hihihi kamar qaramin yaro, na rufe masa baki da hannu... ina
bashi haquri, duk da cewa nima kukan nake amma kamar nafishi qarfin
hali, na samu na lallabashi, yayi shiru, na kwantar mishi da hankali da
kalamai masu dadi abin mamaki cikin 30mnt har ya fara murmurewa a fuska
saidai rama kam tananan a tare dashi, "ni abdool araina nace Lallai taku
soyayyar daban take" na dade muna hira har yake bani labarin Nihal
dinsa zata tafi karatu canada, koda bansan taba ina yawan jin sunanta a
bakinsa, kuma dukkan alamu yanasonta sun shaqu sosai, yar yayansa ce,
munyi hira Sosai nidashi duk mun sami walwala, kamar bamuba ban koma
gidaba sai wajen 4PM nakoma gida, da yake inna ta fita harkata batasan
nafitaba batasan nadawoba.....!
Inna tayi mamakin ganina a palo
yau tun bayan sati daya da suka wuce, har yaya na hira ina dariya, na ga
alamar taji dadin haka Sosai amma bata bayyanaba amma ya bayyana a
fuskarta, ina zaune muna hira sai ga uncle habeeb yana shigowa ya fara
zolayata, amarya kinsha qamshi, raina ya sosu, wani baqin chiki ya
tulloqoni kamar in mare shi, shima na kula da damu wa a fuskar shi,
banji dadin sunan ba, sunan baima dace daniba, nayi yaqe, kinga yanda
kika rame kuwa? yy Habeeb, ai inna tacemin tunda aka miki zancen aure
Kika shiga halwa, kullm nazo bana ganinki, dazu yaya hafeez yake cemin
angon ma naki yaje gurinsa dan suji yanda za'ayi ashe bashida lafiya
zazzabi yakeyi kwana biyu, amma ance yau ya sami sauqi, Allah ya qara
lfy, nace ameen araina nace Allah ya kashe dan banxa in auri deen
dina....
Nace ameen, inna tayi mamakin amin dinda nace, amma bata
nunaba, haka mukayi hira Sosai da uncle habeeb ya debemin kewa Sosai....
An saka ranar aurena yau saura sati daya, zainab khalifa ta tare
gidanmu tunda aka fara shirye shiryen biki, gaskiya tanada kirki zainb
yaya ne kawai ya tsaneta gata yar gayu wayayyiya,duk wannan abin da
akeyi zainb da abokin nura takeyin Su, dai dai da rana daya ango bai
nemeniba, nima ban nemeshiba...
Gaskiya dangin nura sun nuna
mishi gata ta uwa da uba, musamman babban yayanshi da ya riqeshi, sabida
komai na aure sun mini na gani na fada duk abinda ake yiwa yar gata an
mini, fatima qawata ta qauye tazo, maimakon taje gidan Su Sai ta tare
gidan mu da zama, zainab khalifa da fatima su suka rarraba katin gayyata
da anko wa qawaye da abokan arziki, amma ni ba hannuna aciki ba wanda
yasan abinda ke zuciyata sai Allah, duniya tamini zafi, na rasaa yanda
zanyi da rayuwata,
Saura kwana biyu a daura aurena, deen dina ya
kirani yana kuka wiwiwi kamar qaramin yaro dama shi haka yake San garta
tamai YAWA kamar jinjiri bayajin wuyar yin kuka, yana kuka yake gayamin
wai za'amishi aure, shima yamin bayanin komai, inaga zafin kishin da
naji deen baijishiba, na ci gaba da kukan da yafi na farko aka rasa gane
kaina inna tace kar wanda ya kulani, deen dina yake tambayata ya
zamuyi, nace mubi maganar iyayenmu yace shi bazai iya hada jiki da wata
idan baniba, duk abinda ya fada nace nima haka....
Yakenan???
Qarke dai Munyi alqawarin dagani harshi, ba wanda zai kula wanda aka
auramai kuma duk mun amince da hakan, zan kashe aurena kamar bayan wata
hudu shi kuma zai saki matar da watahudu dai dai nan sai muyi auren mu,
kuma ba wanda zai tuhumeni sabida dama ansan yanda auren yake.....
mun amince da hakan haka kuwa akayi, ranar assabar aka daura auren,.
NAZIA &NURADDEEN.
Aurenda ya sami halartar manyan qusoshin gwamnati da manyan yan siyasa
da manyan malaman qasar nan duk abokan yayan nura ne da kuma abokan
yayana, mutane kamar me, amma abin haushi ba ango ba labarinsa wajen
daurin aure, abin yayiwa yayan nura zafi Sosai sai ya biqe da cewa ango
ya tashi ya matsanancin ciwon ciki, kuma an riga an tara mutane shiyasa
aka daura auren, yana bama mutane haquri akan rashin halartar ango...
Ana shagali haka na sulale naje ban kwana da deen dina, a wani gida
muka hadu dashi, anan ni kuka shi kuka,ba mai rarrashin wani, qaunar
juna ta rufe mana ido zuciyoyin mu sai harbawa suke ya rungumoni, yana
shafani yana rarrashina, sam na manta da an daura min aure, koda wannan
shine karo na farko dana hada jiki da deen duk kuwa qaunar juna da
mukeyi, nida deen qabaki daya mun fita hayyacinmu, nidai ban tabajin
abinda nakejiba yanzu sabida shine karo na farko dana kusanci namiji,
kuma namijin ma wanda nafi qauna arayuwata, in taqaita muku dai deen
yayi nasarar kawar da budurcin hulwarsa, duk tsimin da ake dura mata,sai
da ya Siga, kundai san sakwatawa da hade hade, wallahi haka deen yayi
nasarar kawar mata da budurcinta, tun tana kuka, har ta daina kuka
numfashinta ya riqa fita sama sama, sabida taji jiki, ga budurci kuma ga
magungunan da aka kimsa mata cikin ma wasu idan sun shigo hannunta a
shara take zubawa, amma ta hadu hadi, ke in taqaita muku saida deen yayi
kusan awa daya da rabi akan nazia yana abu daya,Kuma ba wanda ya gaji
cikin Su bare yayi qoqarin hana daya, ba wanda yana da aure, qarar
wayarshine ya mayar dasu halinda suke ciki, abu na farko da yazo mishi
shine yayi zina da matar aure.!!! Subhanallahi....
Bayan
kowannensu ya dawo hayya cinsa sannan suka fuskanci illar laifinda suka
aikata, tabbas basuda uzuri gurin Allah, kuma hukuncinsu dukansu
kashine,
A banqaren nazia kuwa zuciyarta cike da farin ciki,
ganin cewa koda wanchan wawan mijin nata yayi nasara akanta ta biyawa
zuciyarta buqatarta, lallai har yanzu akwai yarinta cikin nazia, ita
sam bata hango illar laifinda tayiba, amma kuma ta kasa tashi, da gyar
tasamu ta miqe da taimakon deen tana dingishi, batada time din wanka,
haka ya dingisa ta dawo gida, dama bataje da wayaba, har tazo bakin gofa
tace bakace qunshina yayi kyauba, yayi murmushin qarfin hali yace ai
bani aka yiwabako, ranta ya sosu Sosai, batace komai ba ta dingisha ta
tafi, gida, bawanda ya gane cewa amarya ta fita an dauka taron jama'ane
ya boyeta, ta dawo dab da maqreeb zafin saduwar da sukayi ne yake
damunta, ta wuce bayi tayi gashi da qyar, tayi wankan tsarki ta, tana
bayi taji inna na nemanta, taje ta sameta inna ta mata nasiha mai ratsa
jiki, saida tayi kuka, aka shiryata za'akaita gidan mijinta kamin nan
aka kaita gidan yayan nura din, duk da cikin kuka take kuma fuskarta a
kulle take bai hanata gane gidan ba
Gidan su sister khadee ne
tsohuwar qawarta da taso ta salwantar da rayuwarta ita da mugun uncle
dinta amma ta ijiye akan cewa my be sun saida gidanne yayan nura ya
siya, da yake bata shiga gidan ba, so bata san yanda gidan yake ba bare
ta gane, kawai dai an yiwa gidan sabon fentine, sun shiga an mata nasiha
maman nura da babasu da yayyenshi da matar yayanshi da duk danginsu
suntofa albarkacin bakinsu, ana ta sakamini albarka ana dada cewa inyi
haquri, aka kwasheni sai gidan mijina
WASA SABON GIRKI, KU BIYO NI NIDANGIDAN BABANA DATTIJO.kusha lbr...
Koya xaman auren xekasance..?idan yagane cewa shine yai wannan aika aikar..!