Adam A Zango kenan tare da Abokan sana’ar sa bayan sun kai masa ziyarar dawowa daga kasa mai tsarki inda ya gudanar da Aikin Hajji na Bana.
Lawal Ahmad na daga baya sai shi Adamu sannan daga gafe kuma Alinuhu. Daga kasa kuma wasu abokanan Arziki ne da suka Hallarci gidansa domin yi masa barka da zuwa.