Manyan masha huran mutanen Katsina, wadanda suka hada da yan kasuwa da 'yan siyasa, sunyi karo-karo sun sayi Raguna Trailer guda wanda suka aikowa Baba Buhari!
Amman Kash! Baba yace a maida musu yagode!
Yaya kuke ganin wannan mataki da Baba ya dauka?