Gwamnan jihar Bauchi Mohammed Abubakar yace kwamitin bincike kayayyaki gwamnatin jihar da aka sace ta gano wani jirgin sama mallakan jihar a Kasar Morokko da aka boye a can.
Gwamnan ya fadi hakanne jiya a jawabin cikinsa kwana 100 akan karagar mulki.
Yace gwamnatinsa zata binciko kuma tadawo ma jama’a kayayyakin su da aka wawwaske dasu.
PremuimTimes