Gwamnan jihar Bauchi Mohammed Abubakar yace kwamitin bincike kayayyaki gwamnatin jihar da aka sace ta gano wani jirgin sama mallakan jihar a Kasar Morokko da aka boye a can.
Gwamnan ya fadi hakanne jiya a jawabin cikinsa kwana 100 akan karagar mulki.
Yace gwamnatinsa zata binciko kuma tadawo ma jama’a kayayyakin su da aka wawwaske dasu.
PremuimTimes
Title :
An gano wata jirgi mallakan gwamnatin jihar Bauchi da aka sace aka kuma boye a kasar Morokko
Description : Gwamnan jihar Bauchi Mohammed Abubakar yace kwamitin bincike kayayyaki gwamnatin jihar da aka sace ta gano wani jirgin sama mallakan jihar a...
Rating :
5