Ina farin cikin shaida maku cewa duk wani candidates wanda ya zana jarabawar West Africa Examinations Council (WAEC) 2015
June/July internal examination cewa sakamako/result dinsu ya fito online.
Candidates zaku iya biyo wadannan matakan domin duba sakamakonku na 2015 WAEC a online.
Matakan da zaka b domin duba WAEC Result dinka ta 201G May/June online
a website dinsu.
1. Ka ziyarci WAEC result-checking portal anan www.waecdirect.org
2. Ka zabi Examination Year Type.
Wato Ka Xabi: June/July
3. Ka zabi Examination Year i.e. 2015
4. Ka sanya Scracth card PIN number dinka
5. Ka sanya Examination Number dinka
6. Sannan a karshe, ka latsa akan“Check My Result” domin duba sakamakon ka.
Go online now and check it and don’t forget to
come back here to share your success stories....
Allah Ya Bada Sa'a.....