Kasar Chadi wadda muke makwabtaka da ita, tace, ta samu nasarar cafke makamar da dama a hannun makayan Boko Haram a wani gida dake N'Djanema. Daya daga cikin jami'an tsaro na Tafkin Chadin yace "Sun boye makaman ne a wajen wata kotu dake gabas makwabta da Guinebor wanda aka shirya makaman domin mutanen yankin Arewa a Najeriya.
Alghassim Khamis yace, jami'an tsaron sunyi nasarar cafke mayakan na Boko Haram kusan 60, da kuma rusa shirinsu. Inda ya kara da cewa, kwana biyu da suka wuce ma an kama wasu jami'an tsaro guda 8