Rahotannin dake fitowa daga Garin Yola na cewar
wani Bomb Ya fashe sakamakon wasu kananan
Yara 2 yan shekara 9 zuwa 11 sun a jiye shi
Can ma A wani Labarin Ruhotannin dake fitowa
daga Portcourt dake jahar rivers na cewar wasu
Bama Bamai sun fashe kusa da wata kotu
Bayanai dai daga jahar Adamawan na cewar Wasu
yara ne suka kaiwa wani Mai Gyaran Babura wani
abu dan ya siya amma yace bazai siya ba baisani
ba yaran sai suka ajiye abin kusa dashi suna barin
wajen Bomb din ya tashi
Can ma a jahar Rivers bayanai sun ce Bomb din ya
fashe ne a kusa da wata kotun dake shari'a akan
zaben da akayi a wasu kananan hukumomi 22 na
jahar amma yan sanda sun ce baiyi barna Ba