Ikhala ta katseni da fadin ga yayana nan ikram dana ke baki lbr yaje yaki gashinan yadawo kuma yayi nasara dama nagaya maki kameer jarumine dariya naji yayi meyasa kawar taki batason ganina ne naga ta kulle idonta sai lokacin nabude idona duk ni suke kallo nikuma banda tsoro ba abunda nake ji to wai meke shirin faruwane Wanda nake mafarki yau gashi kusa dani
Mehakan ke nufi nikadai ke zancen zuci ikhala ce take mashi bayanina dalilin fadowata birninsu yayi mamaki sosai NaN dai sukaita surutunsu bancemasu komaiba har sukayi tafiyarsu nikuwa fadawa nayi nacigaba da sana ata kuka
Haka rayuwarmu takasance a birnin matsafa babu dadi musamman su anty suda ake azabtarwa abinda kebani mamaki shine yadda ikhala da kameer suke kusantar junansu wato zina saidai su adakin kameer sukeyi saida nakara tambayarta da gaske yayanta ne tace eh babansu d mace daya yayi mu,amala wato mamarsu harta haifesu sannan ta rasu abin yabani mamaki ace Yaya na neman kanwarshi ashe haleyyar ta garin ce haka kamar dabbobi suke Allah y tsaremu d irin wannan kazamtacciyar rayuwaa
Yanzu takai inda nazama kamar yar gari dankuwa bana tsoron komai dan har wani tsuntsuu nake hawa Ina yawo mai suna kumash inason kumash saboda yanada kyau sosai farine tas fikafikanshi masu ado kumash yasaba dani ko Ina nakeso yana kaini kuma har nashaku da wannan flawer mai kyau har gurinta nake zuwa tasamun ganyanta kushi yafito hannuna muyita wasa da tsuntsaye hmmmm
Sukuwa su anty salma suma har wahala tabi jikinsu sun saba kuma yanzu nakan hadu dasu muyi kuka mu watse Shikuwa kameer sai faman shigemun yake amma Ina nesa dashi wani lokaci haka kawai zan ganshi ya fito mun ta gini wai yazo gaidani nace nagode yagaji yai tafiyarshi idan kuka ganni zakuce aljance ni saboda tsabagen kyanda nayi duk da ko inacikin damuwa ta tunanin iyayena da rayuwarda yanuwana suke ciki
Fari nakara nayi kyau sosai ga gashina sai sheki yakeyi gashi nima ana bani irin kayanda ikhala ke sakawa wato gold masu kyan gaske da kuma crown na gold da takalma suma masu kyau
Haka dai muke ta rayuwar Yadda ikhala ke gayamun wai munada shekara daya kenan da zuwa
To bari mukoma duniyar iyayensu ikrama muji sukuma wace waina suke toyawa
Birnin tarayya ABUJA Tunda sati yacika su mummy suka shirya tarbon yayansu saboda sun masu waya sun taso mummy ta matsu bataga autarta ba saboda itake debe mata kewa
Amma shuru basu gansuba sunyi kiran wayoyinsu amma takowacensu a kashe take suka kira can mutan kano aka gaya masu tabbass sun tafo hankalinsu yayi balain tashi suka shiga damuwa har sati daya baa gansuba saida daga baya aka samo motarsu da wayoyinsu zube babu kuma alamar hatsari sukayi mummy tayi kuka matuka kamar zata rasa ranta daddy shima tamaza yayi kawai amma shima ba karamar damuwa yayi base duk inda ake saran zaa gansu anduba amma shuru anyi cigiyar gdn radio shima kamar anshuka dusa babu su babu lbrn su
Daddy har kudi ya aza ga wanda ya samesu ai kuwa gari ya dauka ko Ina lbrn batansu ake amma shuru kakeji Ko yaushe idan mummy ta tuna irin yadda autarta ta tafi sai ta fashe da kuka wato ashe abin ne take ji ajinkinta shiyasa tayi shuru shuru.
Daddy kuwa lallaban mummy kawai yake idan yashiga dakinshi yy ta kuka shima Anyi sauke alqurani yafi akirga duk sun lalace sunyi baki mummy kuwa abin sai yazamemata kamar tabin hankali da mutun yashigo sai tasheka ta cabe wuyanshi wai Ina yakai mata yayanta saida daddy yafita da ita waje da kyar aka samu lpyr ta Nan dai daddy ya dauko mata yarinya mai debe mata kewa
Mummy kullum cikin addua suke Allah y nuna mata yayanta kamin y dauki ranta gashi har shekara daya tayi amma ba lbrn su Haka gwaggwo tashiga damuwa kullum kuka take har hawajininta yatashi d kyar itama aka samu kanta
Dole daddy ya maidata kusa dashi domin kulawa da ita hankalin daddy dik ya rabu shin rashin lpyr matarshi zaiji dashi kona mahaifiyarshi ko kuma batan yayanshi har uku Haka dai rayuwa t dinga masu daci to bari mu koma birnin matasafa muga su ikram sukuma yaya sike
kwance take tana karatun