fusakrta daure take magana baxai yuba yan uwanki sunyi laifi kuma zaa hukuntasu dole kuma ni ingaya maki ban isa naja da maganr kufanaba sabida itace sugabar matsafan birninmu ko bababna baya tsallake umarninta
Allahumma ajirni fi musibati Rabbana atina min ladunka rahama wa hayyilana min amrina rashada haka nadinga fada ina kuka ita kuwa ikhala kallona kawai take tarasa wane yarene nake dan bata taba jin irinshiba
Nan nace yanxu ikhala taimako daya nakeson kiyimun kigaya mani INA za a kaimun yanuwana ajiyar zuciya tayi sannan naga ta jawo wani mirrow na gold tayi yan surutanta saiga su anty salma nagani daure sai dukansu ake ana saka Kansu a ruwa Nan nafashe da kuka INA kiran su mummy
Take natuno kiransu mummy bazai amfaneni da komaiba da sauri nace Mata ina zan sami ruwa dariya tayi tana fadin birnin matsafa fa duk abinda ka keso shike kawo kanshi nan tayi tsafinta saiga ruwa cikin wani dan dogon Kofi mai kyau na gold naga kamar ba asuyi arwallaba amma sai natuna Allah yasan cikin irin halinda nake saboda haka zaimin uzuri.
Arwalla nafara harnagama nadauki wani mayafi daga cikin kayanda kufana ta kawomun na suturce jikina dashi mayafin maabuci laushine d kamshi nidai na kwatanta alkibla na fara sallah yinake ba kakkautawa har naji nafara gajiya sannan nadaga hannuna sama INA rokon mai samaniya da ya bayyanarda mu gaban iyayenmu cikin gaggawa
itadai kufana sai kallona take dana gama take tambyata wai menene nayi murmushi nayi na karfin hali duk dai nasamu natsuwa sallarda nayi amma bai hanani tuno yan uwanaba
ikhala wannan itace ake Kira sallah kuma itace alamun musuluci sallah tana dai daga cikin rukunnan musulunci
Ikhala kuwa sai kallona take kamar ta fahimci abinda nake fada Nan naci gaba da cewa addinina musuluncine ikhala kuma addinina ya horemu da duk lokacinda muka tsinci kammu a cikin mummunan yanayi to muyi imani da qaddararda ubangiji y nufe mu da ita
Menene ubangiji ikhala ta tambayeni murmushi nayi
Nacigaba da cewa ikhala ubangiji shine wanan da ya haliccemu yayi dabbobi duwatsu itace sama da kasa ke duk wata halitta da ke cikin duniya dama duniyar baki daya mallakinshine shine mai biyamana bukatunmu batare da munbiyashiba kuma yana ganinmu duk inda muke a sarari ko a boye baya angaje baya bacci duk lokacinda muka kaimashi kukanmu yakan share mana yanzu haka nakaimashi kukana kuma nasan zai sharemun.
Ajiyar zuciya ikhala tayi dan randa take bata taba jin irin wannan surutunba amma ga alamu abin yashiga zuciyarta tofa
Da haka dai ikhala tacigaba da kula da ikaram kuma kullum saita nuna mata su salma da irin wahalarda ake basu babban abinda ya tasarwa ikram hankali shine yadda ake saduwa da yan uwanta duk wanda yaga dama zuwa yake ya sadu dasu ga kuma uwar wahalarda sukesha duk sunyi baki sun lalace saikace ba big girls ba duniya kenan
Ikram kam tayi kuka harta godewa Allah har rashin lpy tayi itama duk ta rame dik da kulawarda take samu amma baisa tadaina tsanarsu ba akan wahalda yan uwanta da akeyi
Banda sallah ba abinda take duk da basanin lokacin sallah tayiba takan kwatanta kawai tayi tayi bakincikin rigar mutuncinda aka yagawa yanuwanta duk irin tarbiyarda aka yi masu amma yau ta tashi abanza kazzaman mutane wadanda basuda ko wane irin addini bayan tsafi sun ruguza masu rayuwa
Yanzu takai inda ko kukan bata iya yi saidai tayita fama da bakin ciki Tasaba da ikhala sosai dan har dan fita sukanyi tare kuma kullum tana bisa cusawa ikhala addinin musulunci takan bata misalai da dama saboda ta fahimci ikala nada saukin Kai zaune take bayan ta ida sallah tana karanto abinda ta haddace na qurani wato hizib hamsin dayake takusa haddace qurani ne abinyafaru easy
Nan taji wani irin bushi mai karfi kamar ana busa kaho ko Ina yadau kara sai kuwa ake tsuki taja MTS WWW mahaukata kawai nan taci gaba da karatunta saiga ikhala tashigo da saurinta taja hanunnunta biye take da ita kawai harsuka isa waje inda ake kuwa wai ikhala Ina zaki je danine muje kawai zaki gani suna isa aka bata wuri tawuce wasu mutanene majiy a karfi sun riko wadansu halittu masu Kama da dodo da sauri na boye kaina bayan ikhala
Ina salati da kyar nasamu nutsuwa na dago kaina aikuwa sai na Kara rikicewa dan kuwa wanda nagani yayi balain tayar mani da hankali shikenan mafarkina ya zama gaske take nafadi bansan inda nake ba Ina farkawa naganni kan rantsatstsen Gado mai laushi da kyar na mike Ina salati take ikhala tamatso kusa dani tana tambayana mai yasamekine kamin inyi magana sai gashi ya shigo cikin shiga mai kyau kanshi yasha crown na gold sai haske yake sumarshi kuwa kamar ta mata ya daureta baya kaini tinda nake bantaba ganin mutim mai kyhauba irimshi
Tafiya yake cikin kasaita har ya iso kusa dani gabana sai dikan uku uku yake zama yayi kan gadonda nake ita kuwa ikhala sai murmushi take nikuwa na runtse idona nayi dan kar Inga sanda zai dawo mun dodo kamar yadda nayi mafarki darenda zamu tafiya