Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce zai yi aiki kafada da kafada da sababbin shugabannin majalisar dokokin kasar da aka zaba.
A wata sanarwa da mataimakinsa na musamman a kan yada labarai Femi Adesina ya fitar, shugaban ya ce ya so a ce matakan da aka bi wajen zaben sun kasance kamar yadda jam'iyyar APC ta tsara.
Amma duk da haka, a ganinsa, an bi kundin tsarin mulkin kasar ta wata fuskar.
Title :
Zan yi aiki tare da 'yan majalisa - Buhari
Description : Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce zai yi aiki kafada da kafada da sababbin shugabannin majalisar dokokin kasar da aka zaba. A wata s...
Rating :
5