AMINCI AGARE KA MY PRINCE: kaso zuciyar data batama,karka batawa zuciyar data soka.Nasani aduniya baka da abar kauna saini,amma ko yaushe ni sabama nake,kayi hakuri nasan banaima adalci,amma dan Allah kayafemin kamar yadda kasaba. Ya Habibina zanao kaimin afuwa,ina mai sanar dakai cewa"wata aminiyatace ta rokeni da muwuce naga gidansu,nasanar da Umma ta amince amma nakasa sanar dakai.Zanso kaimin afuwa domin babanta nata dawainiya dani,kaga zuwana zaizama kamar naje godiyane.Zan dawo next week,kashirya tarata kamar yadda kasaba my prince. MAIKAUNARKA HAR ABADA JAMEELA SULAIMAN Yana gama karantawa wata kwalla ta zubo daga idonsa,azuciyarsa yace"cikarso ga wanda kakeso da'a ma'ana nafisonta akaina ko,shiyasa nake ta jure duk wasu abubuwan da take yimin"yayi ajiyar zuciya yacigaba dacewa"in banda kar nai sabo sai ince"ya akai Allah ya hadani da wacce batasan darajar so da kulawaba"ya Allah kasamin juriyar duk abinda zatazomin dashi,ya bude wani littafi yasaka lettres yayi wani tagumi. Can a gidansu ziya,mamanta ta tarbesu hannu bi biyu,domin ta dauki Jameela kamar yarta.Tun zuwan Jameela gidan tasan cewa ta zo gidan masu hannu da shuni,domin ko ita Ziya barinta dabam.Gaskiya Ziya yar gatace ji wannan daki ita kadai,to ko kudin da aka kashe wa wannan dakin ai sun wuce tunani.Tana Shigowa tace da Jameela tunanin me kikeyine?Jameela tace bakomai. Aka kawo musu abinci kala kala,bayan sunci,sun batsene,Ziya tasa hannunta ta fara shafa Jameela,nan duk suka rude,suka cire kayan jikinsu sai........ Kwanan su uku kenan sai dai suci susha suyi ta zuba badala.Basa zuwa ko ina kullum suna daki kamar sababbin amare aikin kawai......... Sati yacika amma Ziya kamar tayi kuka dada rokon Jameela take ta kara kwana,amma Jameela taki.Jameela ta hada kaya,maman Ziya tabata dubu goma tace tayi tsaraba,sannan tasa direba yakaita gida. Mussadik na zaune yana tunanin Jameela a zuciyarsa yace"oh san masowani........ina nan ina tunaninta itako ko ajikinta gashi yau sati guda amma babu alamarta duk da wayar da mukai amma har yanzu bata zoba. Yana rufe baki yaga wata katuwar mota ta tsaya gabansa,tana tsayawa yaga kafar da aka zuro,yace um Jameelace a wannan motar?kodai wani sugar dady tasamu ne,yace kash bai kamata nazargetaba domin zargi shine matakin farko na warwarw soyayya.To amma waye wannan da ya rakota? Tana futowa daga motar taga kanwata Maryam tace da ita ina Yaya Mussadik?maryam tace yashiga gida yanzu kuna zuwa. Ina labe a zaure inajin maryam jinai kamar na bigeta,dan haushi. Jameela tai zugum,azuciyarta tace"nasannabatamai rai amma mezaisa yagujeni,kash ziya ta jefani cikin hadari,Allah yasa ya hakura,hm nasan yana sona zai hakura,maza maryam kice ina kiransa,nayi maza nashige gida. Jameela ta sallami direba takasa shiga gida duk da ihun da yaran gidansu suke suna aunty Jameela,aunty Jameela oyoyo.mutanen gidan sunata mamaki ga jakunkunanta ankawo amma ita bata shigoba,mamanta tace tana ina akace tana kofar gidansu mussadik sai tai dariya. Jameela na tsaye tana jira,maryam nashiga kafin tace,da Mussadik Jameela nakira,yace"maryam zonan.Tana zuwa yace da ita wa yace kice yanzu suna zuwa nashiga gida,tayi shiru,yace tashi kitafi,sai tace wai kaje tana jiranka a kofar gida,yace kicemata nashiga wanka. Maryam na zuwa tace"wai yace nace yashigawanka"Jameela taji kamar an caka mata wuka a kirji,ta tafi tana sambatu"yanzu Mussadik guduna yake,har tashiga gida tana wannan sambatun. Dayammaci rana tayi sanyi mussadik na zaune kasan bishiyar da suke zama,sai ga Jameela tana zuwa ta zauna ta kureshi da ido,yaki magana ya sunkuyar da kansa ko kallonta baiyiba. Ta fara da kuka tana fadin"haba my prince yanzu azabtar da zuciyata zakayi,darashin ganinka dana kalamanka?kasani zan iya jure komai amma banda wannan.Ashe bazaka iya yafemin laifukanaba,nasan nasabama amma cikar so ga masoyi,sune juriya da yafiya tsakanin masoya,ta durkusa kan gwiywarta tace"kayimin hukunci na dace da duk hukuncin da ka dauka amma kasani sonka nann daram dam dam azuciyata,wallahi ba gudunki nakeyiba zuciyatace take cike da tsoron rasaki,da kuma tarin fargabar rashin ganinki,kisani alkawarinmu yana nan kuma sonki sai karuwama yake azuciyata ba raguwaba,dadi ya kumeta,batasan sanda ta rungumeshi kamba.Kashegari kanan baban mussadik ya kawowa mussadik admission yasamu KASU,sunyi murna dasamun makarantar sunyi bakin ciki daba makaranta daya zasu zaunaba,amma musadik ya sanar da ita cewa uncle dinsa malamine a KASU kuma shine yace Mussadik ya dawo gidansa ya kuma sama mai admssn. Rana daya mussadik da jameela suka bargida suka shiga mota,gurin rabuwa sukaita kuka,da kyar suka rabu kowa yawuce makarantarsu. Bayan kamar sati Uku,Mussadik zaije week end,sai yace bari yayiwa Jameela zuwan bazata sai ya dauketa su tafi tare.yana zuwa ya fada dakin kawai yaga Ziya dare dare kanta suna ta ......a nemi kashi na 10