mussadik yayi mamakin yadda basuji kunyar a gansu a wannan haliba,yakasa kallonta domin a wannan lokaci yarude,ganin yadda duk surarta ke waje,tayi magana yayi shiru,sai ta dakko doguwar riga tasa,ta dawo gabansa ta zauna ta kama hannayensa tace"haba my prince kazomin ziyara kuma kayi fishi kaki magana?Mussadik ya kalleta yace"a tunanina kowani yacemin zakiyi haka bazan taba yaddaba domin nayi mamaki.Ta kara matsawa kusa dashi tace"haba mai prince dukkanmu matane a dakin meye.Ya harareta yace idan wani ya shigifa?ai gashi mun shigo ko a jikin ku,yanzu idan wanine haka zaizo yaganku yayi tsaki. Ta dada san yaya muryar ta tace"haba my heart babu wani da namiji daya isa na aminta ya ganni a haka idan bakaiba,kuma kasani maza basa shigowa wannan dakin wallahi in banda kai babu wani da daya taba ganinmu a haka sai kai,kasaki jikinka nasan kishine yake damunka,me zaka sha"um na tuna kai sarkin multinane,Ta kawomusu mult suka sha,mussadik ya tambayeta meyasa bata daga wayarsa idan ya kira sai dai yaji wata kawarta? Tayi murmushi tace wallahi kasan yanzu ko da yaushe muna bizi bama samun lokacin hutawa shiyasa nake barin wayar wajen kawata.Tana rufe baki saiga Ziya ta shigo,tana zuwa tace"baki mukayine?sai Jameela tace Mussadik nefa,sai ziya ta bata rai,amma Jameela tayi mata wani kallo sannan ta saki fuska.Mussadik yadubeta yaga kayan dake jikinta gwarama bata saba domin babu surar abin da bai futoba daga jikinta,hankalinsa ya kara tashi domin ziya kyawunta ya isa da duk da namijin da yaganta dole ta burgeshi. Mussadik ya kau da kai yamike yace zamu tafi,Jameela tace"tun yanzu yace e dama nashiga halin maraicin kine yasa nazo ganinki,ta rungumeshi tace"kayi hakuri saura sati biyu na dawo gida. Jameela ta rakashi har bakin titi,zasu rabu ta rike mai hannu sai takama kuka,hankalinsa ya tashi,yace kiyi hakuri ai kinkusa dawowa ko,rungumeshi ta juya tayi gaba,da kyar abokinsa yasashi a mashin suka wuce. Tana komawa daki Ziya tace"dan wulakanci harwani nunamin shi kikeyi wato kina nufin yafini ko,Jameela tai banza da ita da ziya taga ran Jameela a bace,sai ta matso ta kamata ta fara shafata a hankali,da Jameela ta fuskanci hankalin Ziya yagushe ba abin da take bukata sai......sai Jameela ta tureta,Ziya tace"haba meela meye haka?sai Jameela tace daga yau karki kara shiga tsakanina da Mussadik,kisani matsayinki daban nasa daban.Ziya ta mato tace to bazan karaba matso mana Ziya ta kamata taita shafeta,har itama saida taji sha'awarta ta motsa nan sukaita ah ah ah kamar an jona musu shokin din wutar nepa. Mussadik na komawa gida suka zauna shi da abokinsa suna tuna irin halin da sukaga Jameela, amma abokin mussadik yayi iya kokarinsa wajen kwantar da hankalin mussadik.Yace dashi kasani mata sun saba irin wannan zakaga kawa da kawa ko wanka tare suke wasu,kasani mata basu cika boyewa yan uwansu mata tsiraicinsuba wasu.Kuma kasani bisa alamu duk wadannan yaran yayan masu hannu da shunine,ka duba wannan kyakyawar Ziya,kai dukkansu kyawawane,musadik ya dubeshi yace kash wane kyau kana ganinsu da wani mugun fari kamar vampiers,suka tintsire da dariya suka tafa. Mussadik yace kaidai sun dauki rayuwar turawane kawai,ni a tunanina Jameela ta daukeni gara saboda har yanzu ba'a Jamia nakeba,idan ta rungumeni nayi mata fada sai tace dani" u stil local"mai makon ta daina sai ta cigaba,wallahi tana cutar dani dominkuwa ni ba dutse bane.tsorona kada wata rana shedan yayi galaba a kanmu.Amma bakomai saura wata uku nima na sameta a Jamias kaga idanna hanata tabani bazatace"am stil local ba ko?suka sheke da dariya suka tafa. Tun kafin sugama xam Ziya takewa Jameela magiya tabita gidansu ko sati dayane tayi,da kyar Jameela ta yarda,tayo waya ta sanar da mahaifiyar ta dama mamansu tasan Ziya bisa irin abubuwan da Ziya take siya ma Jameela masu tsada amma sai suyi karya suce"baban ziyane yasiyao musu tare,hakan yasa komai idan Jameela tace da Ziya ne mamansu bata hanata. Jameela tarasa yadda zatayi tasanar da mussadik cewa zataje hutu gidansu ziya ta tura masa da tex kamar haka......