[Android] Yanda Zaku Kalli Abinda ke Faruwa A Lokacin [Live] A Waya kirar Android Ta Hanyar Amfani da Syblatvplus
Barkan Mu Da Warhaka. Wato Yau bayani akan Yanda zaku kalla abin dake Faruwa A Lokacin a Waya kirar Android[Live] ba sai ya huce ba ta hanyar Amfani Da Syblatvplus.
Wato indan Zan fito Muku Fili Shine na dauko application domin in dunga kallo abin dake faruwa alokacin amma duk wanda zan dauko baya biya mun bukuta kamar wannan Syblatvplus din domin nakan Iya Kallon MBC Action ,MBC MAX,Al-Jazeera sunan akwai Tashoshi Masu Dumbin Yawa.....
Abin Da Ake Nema:
==> Daga Android Version 2.2 zuwa Sama da hakan
==> install_flash_player_ics.apk
==>>Mx player
Dauko anan: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.mxtech.videoplayer.ad
==>>syblatvplus.apk
Yanda Zaka Yi Amfani Da Syblatv
==>>Saiku Sanya Flash Player din daga nan saiku bude shi sai ku barshi
==> Ku Dauko Mx player SaiKu bude Shi ...
==> Daga nan Saiku bude Syblatvplus
"Wasu Daga Cikin Tashoshin Da zaka Iya Budewa Akwai su "
¤ JSC SPORT +2, +5, +8, +10, +3
¤ Aljazeera Sport
¤ Oman Sport
¤ Eurosport HD
¤ Islam Channel
¤ B4U Music
¤ National Geography
¤ Aljazeera Documentary
¤ 2M
¤ MBC
¤ MBC 2
¤ MBC ACTION
¤ MBC 3
¤ CBC +2
¤ CNN
¤ BBC
¤ Aljazeera
¤ Euronews
¤ Sky news
¤ i TELE
¤ Russia tv a harshen Turanci
Da sauransu....
Idan Akwai abinda baku fahimta ba ko Yana baku matsalar a wannan bayani saiku Sanar Mukuma Zamu yi Kokari Domin Taimakawa...
Shikenan ASha Kallo Lapia