Wasu Apps, Da Dama A Cikin Andriod Kan Taimaka Sosai Wajen Zuqe Batir.
Kuma Yawancin Wadanan Apps Din Basu Da Wasu Amfani Na Azo A Gani A Cikin Wayar Ta Andriod Din
YANDA AKE GANESU
Domin Gane Apps Din Dakan Tsotsi Batir Din Sai Ku Sakko Da Wannan Battery Doctor
Bayan Ka Kammala Install Dinsa, Saika Budeshi,
A Cikin Home Screen Din App Din Zakaga Wani Abu Rank Saika Budeshi Daganan Zakaga Jerin App Masu Zuqemaka Battery Manyan Su Zaka Fara Gani, Kamar Yanda Yake A Wannan Hotan
Title :
Yanda Aake Gane Application Masu Cinye Battery A Wayar Andriod.
Description : Wasu Apps, Da Dama A Cikin Andriod Kan Taimaka Sosai Wajen Zuqe Batir. Kuma Yawancin Wadanan Apps Din Basu Da Wasu Amfani Na Azo A Gani ...
Rating :
5