Hatsarin daya faru ranar Talata a hanyar garin TA'IF....!!Motaqirar Mercedes da luxury sukayi gaba da gaba....!!!
Wanda yaga hatsarin da idonsa yace:Ina gani akazo da Ambulance aka ciro wani saurayi daga cikin motar,zeyi kamar shekara 26
yanda naga anfito dashi duk jikinsa jini a kakkarye yake har qafafuwansa...!!!
yana ihu yana kuka...!!
Yana kallon wani a gefensa ina zaton dan uwansane ko Abokinsa,yana kuka yana cemasa.
KHALID WALLAHI TSORO NAKEJI!!! BANASO INMUTU INSHA ALLAH ZAN KAMU DA KOWANNE CIWO AMMA BAZAN MUTU BA!!!
INNA MUTU WUTA ZAN SHIGA...!!!
KHALID KASAN BANA SALLAH!!
WALLAHI INASO INYI YANZU!!!
INASO INYI KHAALID!!
Jini nata zuba ta jikinsa,mutane suka fara taruwa...wanda yake kira da suna KHALID yanata ce masa kace
LA ILAHA ILLALLAH....
Amma inaaa,bakinsa yayi nauyi se ihu kakeji sauti daban - daban.....!!!
yana firgita da qara har ransa yagama fita...!!
Dr. yajanyo mayafi yarufeshi,yajuya yakalli KHALID yace dan uwanka yacika,kai masa addu'a!!
LA ILAHA ILLALLAH..
Wanda akai agabansa: Wallahi ban taba ganin irin wannan mutuwarba...!!! jini gaba daya ya zube kuma ankasa furta shahada!!!
LA ILAHA ILLALLAH....
MENE NE MATSALARNE???
SALLAH SALLAH SALLAH
DA BATA DAUKARMU KO MINTI 30 BA
IN MUNYI AMFANIN MU ZE DAWO WA???
INMUN KULA DA ITA MU SAMU ALHERIN DUNIYA DA LAHIRA??
IN MUN BARTA MUN TABE DUNIYA DA LAHIRA???
WACCE ITA ZA A FARA DUBAWA A HISABY...INTAYIKYAU KOMI YAYI KYAU....IN BATAYIBA KOMI YA RUSHE???
YANZU WANNAN TANA BUQATAR SE ANCE TASHI KAYI !!!.....
KO TA CANCANTA AYI WASA DA ITANE???
ALLAH KABAMU DAMAR BAUTAMA AKOWANI HALI MUKE AMEEN