Matar malamce zata aiki almajiri,to suna karatu agun malam gashi gidan ba kowa sai ta dauko hijab ta lekowaje gun malam
matar malam:assalamu alaikum
malam:wa alaiki salam
matar malam:malam ka aramin almajiri daya xan aikesheshi.
malam: a a baxaijeba karatu xai yi.
matar malam:ka taimaka malam
malam:bafa xaijeba.
matar malam:malam ina jiyema sharrin darefa idan kahanashi.
malam:a a to jeka dan malam maxa kadawo.