Wani almajiri ne yaje bara gidan
wata sabuwa amarya a cikin
Unguwar mu aka kira shi aka cika
Mai Kwano da Abinci
.....
Yana zuwa zaure sai ya kama kuka
yana ihu...
Koda aka tambaye shi
abinda ya sashi kuka....
Sai yace
gani nayi za'a aure duk masu kyau
na duniya"
kafin Lokacin Auran mu yazo...
Idan kaine me zaka cema wannan
almajiri...??