Allah (SWT) Ya bayar da labarin Samudawa, wato mutanen Annabi Salihu. Tarihi ne wanda Allah ya bayar domin ya zama manuniya ga dukkanin talikai. Kowa ya san irin yadda aka bayyana girman kirar da Allah Ya yi musu, amma a lokacin da suka saba wa Ubangiji, suka rika suna kasaitar da halittar da suke da shi, cikin kiftawar ido aka halaka su. Hotunan nan suna bayyana misalin yadda halittarsu take. A karkashin kasa, aka samu ragowar kwarangwal din