1- An Hana Mata Qarin Gashi
2- An Hana Mata Gyaran Gira
3- An Hana Mata kankare hakori
4- An hana Mata Fesa Turare su Fita waje
5- An Hana Mata Qin kwanciya da miji lokacin da ya neme ta
6- An Hana Mata tona Asirin Miji
7- An Hana Mata yin azumin Nafila ba tare da izinin miji ba
8- An Hana Mata kyauta da kayan miji ba tare da izinin sa ba
9- An Hana Mata Sabawa Miji
10- An Hana Mata neman miji ya saketa babu dalili
11- An Hana Mata butulcewa Abokanan Zamanta
12- An Hana Mata kebanta da Ajnabi a waje daya (Ajnabi shine wanda ba muharramin ta ba)
13- An Hana Mata kallon Ajnabi
14- An Hana Mata Gaisawa da Ajnabi
15- An Hana Mata kamance-ceniya da maza
16- An Hana Mata kallon Al'auran Mace yar uwarta
17- An Hana Mata yin Tafiyar kwana uku ba tare da muharrami ba
18- An Hana Mata Fita daga gidan miji ba da izinin sa ba
19- An Hana Mata yanke Zumunci
20- An Hana Mata kuru-ruwa lokacin Musiba ko yaga tufafi
21- An Hana Mata gulma
22- An Hana Mata gaba da yar uwarta
23- An Hana Mata raka Gawa Makabarta
24- An Hana Mata yawan ziyartar Qabari
25- An Hana Mata zuwa wajen bokaye da yan duba
26- An Hana Mata yawan tsinuwa
27- An Hana Mata azabtar da baiwarta
28- An Hana Mata cutar da kishiyar ta
29- An Hana Mata yin Takaba ga wanda ba mijinta ba fiye da kwana uku
30- An Hana Mata yawan rantsuwa:
Allah yasa mata suyi koyi da wannan darasi.
Allah yasa mu dace. Amin