Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da aka fi sani da Bobrisky ba tare da zabin biyan tarar kudi ba.
Mai Shari'a Abimbola Awogboro ne ya yanke masa hukuncin daurin watanni 6 da aka kama shi Bobrisky din tun makon jiya.
EFCC dai ce ta gurfanar da Bobrisky kan laifuka 6 da take zarginsa da aikatawa.
Title :
Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
Description : Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
Rating :
5