A jiya da daddare misalin karfe 10 na dare wasu 'yan ta'adda wadanda ba a san ko su waye ba su ka yi wa wannan bawan Allah kisan gilla ta hanyar yi ma shi yankan rago suka kuma yanke masa al'aura amma ba su tafi da komai ba na jikin shi.
Lamarin ya auku ne a Kofar Marusa dake jihar Katsina.
Fatan mu Allah ya tona masu asiri.
Title :
'Yan Ta'adda Sun Yi Masa Yankan Rago Tare Da Yanke Masa Mazakuta A Katsina
Description : A jiya da daddare misalin karfe 10 na dare wasu 'yan ta'adda wadanda ba a san ko su waye ba su ka yi wa wannan bawan Allah kisan gi...
Rating :
5