Wani jirgin sama yayi saukan bazata bayan warin jikin wani fasinja ya sanya sauran mutane dake kewaye da shi amai da suma.
Jirgin na Transavia na hanyar zuwa hutu Spain ya yi saukan bazata lokacin da matafiya suka rasa sukuni sakamakon warin jikin wani mutumi dake tashi kamar ya shafe tsawon lokaci batare da wanka ba.
Mutumin na wari sosai ta yadda ya kai har fasinjoji sun fara suma da amai bayan jirgin ya tashi daga filin jirgi na Schiphol dake Netherlands.
Ma’aikatan jirgin sunyi kokarin kebe shi a wani bandakin jirgin kafin matukin ya karkatar da jirgin bisa tilas.Sun sauka domin a fitar da mutumin dake warin daga cikin jirgin.
Source :naij hausa
Title :
Warin Jikin Fasinja Yasa Wani Jirgi Saukan Bazata
Description : Wani jirgin sama yayi saukan bazata bayan warin jikin wani fasinja ya sanya sauran mutane dake kewaye da shi amai da suma. Jirgin na Transa...
Rating :
5