ƊDan wasan aro na Ƙkungiyar Chelsea Tomáš Kalas ne ya zurawa kasar Jamhuriyar Czech ƙwallonta ɗaya tilo a ragar Najeriya a minti na 24 bayan fara wasa.
Najeriya dai na a rukuni na 'D' kuma zata buga wasanta na farko ne a gasar kofin Duniya da ƙasar Crotia a ƙasar Russia ranar 16 ga watan Yuli.
Wannan Kwallo da Tomas Kalas ya jefa ne ya maƙale a ragar Najeriya har aka tashi ba tare da ta farke ba, duk uwa da nuna salon kwarewa da takura da suka nuna musamman bayan dawowa daga hutun rabin lokaci.
Akwai bukatar Super Eagles ɗin su ƙara zage damtsensu mutuƙar suna son taka wani mataki a gasar kofin Duniyar da za'a fara nan da yan kwanaki kadan.
Source :naij hausa
Title :
Nijeriya Tasha Kashi A Karo Na Biyu
Description : ƊDan wasan aro na Ƙkungiyar Chelsea Tomáš Kalas ne ya zurawa kasar Jamhuriyar Czech ƙwallonta ɗaya tilo a ragar Najeriya a minti na 24 bayan...
Rating :
5