Hukumar kwastam shiyar jihar Ogun ta yi babban kamun kayayyaki daga hannun yan cuwa-cuwa da ke kokarin shigo da haramtattun kayayyaki Najeriya ta barauniyar hanya.
Hukumar ta bayyana wannan nasara ne ta Kakakin hukumar, Maiwada A, a wani jawabi da ya saki yau Laraba, 6 ga watan Yuni, 2018.
Ga jerin abubuwan da suka damke:
Motoci 51
Buhuhunan shinkafa 5,103
Galolin man gyada 135 kegs (Lita 25)
Buhun siga 33Buhuhunan takalma
Tayoyin mota 129
Galolin man fetur 102 (Lita 25)
Buhun jakunkunan mata
1Sabuwar mota kirar Range Rover (velar) 2018/2019
Source :naij hausa
Title :
Kwastam Tayi Wani Babban Kamu A Jihar Ogun
Description : Hukumar kwastam shiyar jihar Ogun ta yi babban kamun kayayyaki daga hannun yan cuwa-cuwa da ke kokarin shigo da haramtattun kayayyaki Najeri...
Rating :
5