Tsohon babban na hannun damar shugaban Kasar Najeriya Muhammadu Buhari kuma fitaccen dan adawa Injiniya Buba Galadima ya bayyana cigaba da tsare jagoran 'yan shi'a a Najeriya Ibrahim Zakzaky da gwamnatin tarayya ke ci gaba dayi a matsayin rashin adalci tsagwaron sa.
Injiniya Buba Galadima ya bayyana hakan ne a yayin da ake fira da shi a gidan talabijin mai zaman kan sa na AIT a wani shiri da ake cewa "Focus Nigeria: Matters Arising" lokacin da aka tambaye shi ra'ayin sa game da cigaba da tsare shi.
Jaridar Naijta samu cewa shi dai Buba Galadima ya bayyana cewa shi a ganin sa ana cigaba da tsare Zakzaky din ne saboda kawai irin akidar sa ta sha banbab da wadda mafiyawa daga jami'an gwamnatin ke yi.
Source :naij hausa
Title :
Cigaba Da Tsare Zakzaky Rashin Adalcine - Buba Galadima
Description : Tsohon babban na hannun damar shugaban Kasar Najeriya Muhammadu Buhari kuma fitaccen dan adawa Injiniya Buba Galadima ya bayyana cigaba da t...
Rating :
5