Sanatan ya bayyana a gaban majalisa a yau Laraba sanye da fararen tufafi da kuma bandeji a nade a wuyansa.
A watan Afrilun da ta gabata ne aka kama Dino Melaye bayan ya gabatar da kansa ga hukuman Yan sanda don amsa tambayoyi game da ikirarin da wasu yan daba su kayi na cewa shi ya ke daukan nauyin su kuma ya ke siya musu makamai.
A wata labarin kuma,jaridar NAIJ ta ruwaito cewa Sanata Dino Melaye ya bayyana alamun cewa yana da niyyar canja sheka zuwa jam'iyyar PDP yayinda ya nemi a taikama masa ya kowa gefen da 'yan PDP ke zama a majalisar.
Dino Melaye ya zabi kujera kusa da tsohon shugaban majalisar na jam'iyyar PDP, David Mark.
Source :naij hausa
Title :
Yadda Yan Sanda Sukayi Kokarin Hallakani - Melaye
Description : Sanatan ya bayyana a gaban majalisa a yau Laraba sanye da fararen tufafi da kuma bandeji a nade a wuyansa. A watan Afrilun da ta gabata ne ...
Rating :
5