1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Labarai : » Wata Mace Tabawa Maza Mamaki A Gasar Harbi

Wata Mace Tabawa Maza Mamaki A Gasar Harbi

By 1Arewa Tv
Add Comment
Sunday, 6 May 2018

Wata mace soja, Cpl. Vivien Ogbuah, dake sansanin hukumar soji na 3 dake Jos ta lashe kofin gasar iya harbi na shekarar nan. Rundunar soji ta 3 dake Rukuba a Jos ne ta shirya gasar.

An kammala gasar ta tsawon kwana hudu da ta kunshi dakarun soji daga sansani daban-daban a yau, Alhamis.Bayan zama zakara a gasar harbin dakarun soji ta kowa da kowa, Vivien ta lashe gasar harbi ta mata zalla.

Da yake jawabi yayin kammala gasar, shugaban rundunar soji a jihar, Manjo Janar Benjamin Ahanotu, da Birgediya janar Aliyu Abdullahi, ya wakilta ya yabawa dakarun sojin bisa halayyar tarbiya da kwarewa da suka nuna yayin gasar.An shirya gasar ne tsakanin kananun sojoji daga barikin soji dake jihohin Filato da Bauchi.

A wata rahoton da NAIJ.com ta kawo muku "Wata lauya ta kashe mijin ta ta hanyar yanke masa al'aura sannan ta saka su cikin hannun sa na dama a rukunin gidajen Diamond dake Sango-Tedo a Legas.

'Yan sanda sun bayyana lamarin da ya faru da misaln karfe 7:30 na safiyar yau, Alhamis, da cewar babu kyan gani.

Marigayin, Otike Odibi, dan asalin jihar Delta, wanda shi ma lauya ne, ya auri matar sa, Udeme Odibi, 'yar asalin jihar Akwa Ibom, shekaru uku da suka wuce.Kakakin hukumar 'yan sanda a jihar, Legas SP Chike Oti, ya ce DPO din su dake Ogomah a Ajah aka fara kira tare da sanar da shi cewar matar Mista Otike Odibi ta kashe shi a gidan su dake unguwar Sango-Tedo.

Source :naij hausa

Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by 1Arewa Tv at 22:59
In Labarai :
Wata Mace Tabawa Maza Mamaki A Gasar Harbi Title : Wata Mace Tabawa Maza Mamaki A Gasar Harbi
Description : Wata mace soja, Cpl. Vivien Ogbuah, dake sansanin hukumar soji na 3 dake Jos ta lashe kofin gasar iya harbi na shekarar nan. Rundunar soji t...
Rating : 5
Related Posts: Labarai :
  • Babban Burina A Duniya - Aliko Dangote
  • Wata Mace Tabawa Maza Mamaki A Gasar Harbi
  • Dalilan Fara Jihadin Dan Fodio A Arewacin Nijeriya
  • Shin Kunsan Dan Majalisan Dake Kashe Albashinsa Akan Zaurawa?
  • MTN Zata Biya Taran Miliyan 5 Saboda Kwashe Kudaden Mutane Ba Tare Da Izini Ba
  • Raunin Salah Hukuncin Allah Ne Kan Ajiye Azumin Da Yayi - Malamin Islama

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Wata Mace Tabawa Maza Mamaki A Gasar Harbi"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ▼  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ▼  May (98)
      • Karamin Ministan Mai Zai Aje Aikinsa
      • Buhari Yasa Hanu Kan Dokan Rage Shekarun Takara
      • Dino Melaye Ya Tsunduma Shugaban Kwastam Cikin Wan...
      • Yakin Musuluncin Da Akayi Cikin Watan Ramadana
      • Don Ceto Nijeriya Zan Nemi Shugaban Kasa - Atiku
      • Kotu Tabada Umarnin Garkame Lamaran Yero
      • Na Yafe Ma Kwankwaso Da Mabiyan Shi - Ganduje
      • Gwamnatin Tarayya Ta Tattauna Game Da Bashin Da Ak...
      • Barazanar Kwankwaso Wa Ganduje
      • Babban Burina A Duniya - Aliko Dangote
      • Sunayen Gwamnonin Da Ke Hanun EFCC
      • Salah Yatafi Spain Neman Magani
      • Zan Wanke Kaina Kan Zargin Da Ake Min - Rarara
      • Kotu Ta Tura Tsohon Gwamnan Kaduna Kurkuku
      • Na Yafewa Kwankwaso Da Mabiyansa Yan Kwankwasiyya ...
      • Ainau Ade Ta Zamo Amarya
      • Wata Daliba Ta Hallaka N365m Daga Kudin Da Aka San...
      • Ma'aikatan Asibiti Sun Amince Zasu Janye Yajin Aiki
      • Yadda Yan Sanda Sukayi Kokarin Hallakani - Melaye
      • Fadar Shugaban Kasa Ta Gayyaci Adam A Zango Wani B...
      • Dino Melaye Ya Koma Jam'iyyar PDP
      • Saraki Yakai Ziyaran Bazata Wa Yan Wasan Super Eagles
      • Wani Minista Yayi Murabus Daga Kujeranshi
      • Banda Ra'ayin Shiga Siyasa A Rayuwata - Ali Nuhu
      • Photos: Yan Wasan Super Eagles Sun Ziyarci Buhari
      • Sharuddan Da Saraki, Dogara Da Su Kwankwaso Suka G...
      • Ina Nan A Jam'iyyar APC, Ban Koma PDP Ba, Cewar Sa...
      • Photos: An Soma Yi Wa Karuwai Da Mashaya Korar Kar...
      • Mabiya Kwankwasiyya Sun Fara Yi Mana Mubaya'a — Ga...
      • Photos: Kwankwaso Ya Cire Jar Hula
      • Mun Yiwa Yan Cima Zaunen Siyasa Ritaya -inji Gwamn...
      • Tarihin Da Sheikh Dahiru Bauchi Ya Kafa Akan Tafsi...
      • Zamu Fatattaki Karuwai Da Mashayan Giya Daga Jihar...
      • Saraki Da Tawagar Sa Sun Yanke Shawarar Barin APC ...
      • Anyi Artabu Tsakanin Mazauna Kauyen Gangami Da Yan...
      • Sabon Alkawari Gameda Wutan Lantarki
      • Abinda Ya Taimakeni Naci Zaben 2015 - Muhammadu Bu...
      • Zamu Samar Da Aiki Wa Matasa 500,000 A Kasar Nan -...
      • Zanyi Waka A Kasar Faransa - Adam A Zango
      • Yan Ta'adda Sun Kashe Mutane 27 A Jihar Zamfara
      • Gwamnati Ta Bayyana Hutun Ranar Dimokradiyya
      • Sakon Buhari Na Bikin Ranar Kananan Yara
      • Hadiza Gabon: Tsakanin Riya da Tarkon Shaidan
      • Ana Zargin Dauda Rarara Da Cin Kudaden Kungiyar Ma...
      • Yadda Wasu Ma'aurata Suka Kwance Ma Junansu Zani A...
      • Photos: Real Madrid Ta Dauki Kofin Zakarun Turai K...
      • Video: Yadda Mahaifina Ya Shafe Tsawon Shekaru 4 Y...
      • Video: An Gurfanar Da Uba A Kotu Kan Zargin Yi Wa ...
      • Koyon Sana'ar Hannu Shine Kadai Mafita Ga Matasan ...
      • Majalisar Dokoki Ta Mikawa Buhari Kasafin Kudin 2018
      • Photos: Kalli Yanda Hadiza Gabon Ke Rabawa Nakasas...
      • Yadda Mahaifina Ya Shafe Tsawon Shekaru 4 Yana Lal...
      • Gwamna Tambuwal Ya Yi Bude Baki Da Musakai Tare Da...
      • Photos: Wani Saurayi Ya Musulunta A Masallaci Shei...
      • Aurar Da Mace Wanda Bata Hauea Shekara 18 Laifin N...
      • Dalilin Da Ya Sa Na Karbi Musulunci, Inji Uwargida...
      • Za A Rusa Gidajen Karuwai Da Na Barasa A Jihar Borno
      • Photos: An Tsinci Jaririyar A Garin Kebbi
      • Wani Matashi Ya Kashe Mutane Tara
      • Photos: Sheikh Sudaiz Yayi Buda Baki Da Bafarawa
      • Muna Bada Hakuri Zuwa Ga Masoya Wa`Yannan Mawakan
      • New Music : Ambitions By Lee Weed
      • Daya Daga Cikin Falalar Azumi
      • Laifi Ga Ubangiji Ne Rashin Mallakar Katin Zabe - ...
      • Ali Nuhu Zai Sake Film Din Mujadala Don Tunawa Da ...
      • Kungiyar Shi’a Ta Rabe Gida Biyu
      • Abinda Buhari Yace Game Da Taron APC Ta Kasa - Rochas
      • Duk Wanda Baida Katin Zabe Bazai Shiga Coci Ba - I...
      • Hanyoyin Hana Furfura Fita A Jikin Mutum
      • Abinda Akewa Dino Melaye Bai Dace Ba - Malaman Addini
      • Ankama Masu Safarar Mutane A Abuja
      • Zamu Cire Yan Nijeriya A Halin Da APC Ta Saka Su -...
      • Kunsan Gwamnan Arewa Da Ya Nemi Alfarma Gun Davido?
      • Labarun Kannywood Da Dumi Dumin Sa Episode 10
      • Shin Wacece Ladi Kwali?
      • Dalilin Dayasa Bamu Goyawa Buhari Baya Ba - Kungiy...
      • Duk Wanda Zai Zama Lauya A Kano Sai Anmasa Gwajin ...
      • Alakata Da Adam A Zango - Ado Gwanja
      • Yanzu Muka Fara Yiwa Buhari Zanga Zanga - Kiristoc...
      • Babban Dalilin Sake Tsayawa Na - Buhari
      • Wata Mace Tabawa Maza Mamaki A Gasar Harbi
      • Kadan Daga Cikin Abinda Nasani Game Da Yar'adua - ...
      • Jihohin Dasukafi Kowani Jiha Tarin Bashi A Najeriya
      • Boko Haram Zasu Mika Wuya - Aisha Wakil
      • Sabbin Sharudan Da INEC Ta Fidda
      • Bidi'o'in Da Aka Kirkira A Watan Sha'aban
      • Addu'o'in Da Boko Haram Keyi Kafin Sukai Hari
      • Ba Boyayyen Abu Bane Alakata Da Hadiza Gabon - Naz...
      • Angano Masu Hura Rikici Tsakanin Ali Nuhu Da Zango
      • Allah Ya Tsine Wa Sanatocin Kaduna - El Rufai
      • Za'a Gina Coci Na Farko A Saudiyya
      • Abunda Yasa Buhari Yaci Gaba Da Amfani Da Tsoffin ...
      • Sabon Wakan Garzali Miko Tareda Sabuwar Jaruma Zai...
      • Kalli Sabon Wakan Hadiza Gabon
      • Allah Yayi Wa Fitacciyar Jarumar Kannwood Hauwa M...
      • Kashe Kashen Da Akayi A Zamfara Yafi Na Kowani Jah...
      • Sojoji Na Sabon Shiri Kan Ta'addanci
      • Abunda Ya Faru Lokacin Zuwan Buhari Bauchi
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ►  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • The Missing seven-year-old boy found dead in Kano
    Seven-year-old Khalifa Saminu Saleh was tragically found deceased six days after he was reported missing in the Kuruma community...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Rikicin Tsakanin Hadiza Gabon Da Zaharadeen Sani ( Bayanai Da Rahoto) S...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • (New Music) Reason By Peevibes
      PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • Suspect - Episode 1 ( Dj Giggs ft J Prince ft Nabs Kid) Hausa HipHop Ser...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger