Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi Bakuncin kungiyar kwallon kafa ta najeriya wato ( Super Eagles) Akan Hanyar su na Zuwa kasar Rasha.
Domin fuskantar wasan kwallon cin kofin duniya da zai gudana a kasar Rasha inda zasu buga wasanni Sada zumunta da kasashe daban daban.
Shugaban dai yace wa yan kwallon suyi Aiki tukur domin ganin sun kawo kofin duniya gida najeriya, Inda ya cigaba da cewa yana da burin ganin cewa Najeriya ta ciwo wannan kofin a zamanin mulkinsa.
A cikin hoto: shugaba Buhari tare da mataimakin shugaban kasa farfesa Yemi Osibanjo da kuma tawagar yan kwallon( Super Eagles) wato najeriya A fadar shugaban kasa dake Villa Abuja.30th May 2018.
Daga Jaridar Rariya
Title :
Photos: Yan Wasan Super Eagles Sun Ziyarci Buhari
Description : Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi Bakuncin kungiyar kwallon kafa ta najeriya wato ( Super Eagles) Akan Hanyar su na Zuwa kas...
Rating :
5