Sony Ya Sauya Sunansa Zuwa Muhammad Sani Bayan Ya Musulunta
A ci gaba da Tafsirin da babban Malaminmu yake gabatarwa, a daren jiya Alhamis bayan mun kammala Tafsirin yamma, wanda Sheikh Yusuf Sambo Rigachikun, Mataimakin Shugaban Majalisar Malamai ta kasa ya saba gabatarwa, Allah Ya albarkaci Tafsirin da musuluntar wani dan uwa
mai suna Sony, wanda yanzu ya koma Muhammad Sani.
Allah ya karawa Malam kwarin gwiwa, imani da lafiya, ya kuma amfanar da mu darussan da muke sauraro, ya
kuma gafarta mana zunubanmu cikin wannan wata mai alfarma.
اللهم امييييييييين
Daga Muhammad Miras.
Financial Secretary Jibwis Plateau Nhq Jos Internet Media
Committee.
Title :
Photos: Wani Saurayi Ya Musulunta A Masallaci Sheikh Yusuf Sambo Rigachikun
Description : Sony Ya Sauya Sunansa Zuwa Muhammad Sani Bayan Ya Musulunta A ci gaba da Tafsirin da babban Malaminmu yake gabatarwa, a daren jiy...
Rating :
5