NaijDotCom ta ruwaito a makon jiya ne aka karrama tsohon Gwamnan Kano a Garin Legas.
Mabiya ‘Darikar Katolika ne su ka ba Kwankwaso lambar yabon shugabanci.
A wajen dai an ga tsohon Gwamnan babu jar hular sa da ya saba sa wa.
Hoto: Kwankwaso/Twitter
Title :
Photos: Kwankwaso Ya Cire Jar Hula
Description : NaijDotCom ta ruwaito a makon jiya ne aka karrama tsohon Gwamnan Kano a Garin Legas. Mabiya ‘Darikar Katolika ne su ka ba Kwankwaso lamba...
Rating :
5